Hausa Musics
[MUSIC] Salim Smart – Mafarkinmu
Advertisment
Salim smart hazikin matashin mawaki ne wanda shima yanzu yaron yana tashi sosai.
Shine mawakin da yayi wakar rayuwa kaddara ce ta shirin labarina mai dogon zamani wanda zakuyi mamaki sosai.