Kannywood

Na rantse da wanda raina ke hannun sa duk wanda ya zagi Annabi a gabana to saina Kasheshi – inji Naziru Sarkin Waka

Duk wanda zai zagi Annabi to yayi a zuciyarsa, amma na rantse da wanda raina ke hannunsa du wanda ya zagi Annabi in na hadu dashi sai na aikatamasa abunda aka aikatawa wannan banzar.. in mun kyalesu hukuntasu ake? I ❤️ MUHAMMADU RASULILLAHI S.A.W More than my life

Sarkin waka yana cewa:-

Wato idan ka fahimci mutane nan ka saci gari biredi ko yar akuya yafi musu muni fiye da ka zagi ma’aiki Annabi Muhammad S.a.w in ba haka ba a saci garin kwaki ko akuya sun kashe mutum balai Ma’aiki s.a.w

Allah am na tuna ku gaya musu cewa duk abinda ke duniyar nan bama son komai fiye da Ma’aiki s.a.w ayi mana sata munyi shiru to kuje ku sace albarkacin kasa amma dan Allah ku daina taɓa mana Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam.

Inda cuta ce a zuciya nima ina da ita idan ka zagi ma’aiki a kusa da ni gaskiya zan aikatama sai inda na dawo hayyaci na to Shikenan.

Sarkin waka ya ƙara da cewa yakamata ayi doka cewa duk wanda yayi zagi akan addinin musulunci to dai dai yake da yana son ya kashe kansa.”

Ga bidiyon Naziru Sarkin waka nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button