Kannywood

Wani Matashi yayi Gargadi mai zafi zuwa ga yan kannywood akan yan siyasa

Wani matashi a shafin twitter ya yi rubutu mai zafi akan shahararrun yan kannywood wanda abun yayi masa zafi sosai irin yadda ya wallafa wannan rubutu a kafar sada zumunta ta twitter.Wani Matashi yayi Gargadi mai zafi zuwa ga yan kannywood akan yan siyasa

Matashi Na Biyar ya wallafa wannan rubutun ne inda yake kira da gargadi ga duk wani wanda hake jin kansa celebrity ne a Masana’atar Kannywood inda yake cewa.

Zuwa ga Celebrities ɗin masana’antar #Kannywood, muna jan hankali a gareku cewa, a cikin ku duk wanda ya kabi kudi ya tallata mana ɗan takara ya san bai cancanta ba daga baya kuma aka shiga masifa a ƙasa yazo yana wayar da kan mutane cewa a koma ga Allah to sai ya ci uwarsa”

Wanda daga karshe har ashar sai da ya saki a cikin rubutunsa to sai munji daga gareku yan kannywood.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button