Kannywood

Rahama Sadau Tayi Martani Mai Zafi Akan Wata Tace mata ‘Annoba ce Ta Zagi Musulmi’

Advertisment

A kwanakin nan dai sai abubuwa ke da faruwa akan bude gidan abincin da jaruma Rahama Sadau tayi akan irin fitar da tayi shine yayi ya dauki hankalin mutane sosai.

Shine Hausaloaded ta samu wani martani da wata a twitter mai suna dady Princess tayi mata inda take cewa mata

Ai bamu tsaneta. Duk wanda zai kawo cikas cikin addini, Manson Allah yace a gujeshi in yaki gyarawa. 

@Rahma_sadau

annobace tunda ta zagi musulunci!!!”

Sai tayi masa martani

“A gidan ubanki na zagi musulunci??”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

3 Comments

  1. I don't know why you guys are disturbing allow Rahma to be ba yanzu kano zai lalace Dan kano is no longer like be4 Sai cewa kuke wai Rahma zata lalata kano toh kano ba yau ya lalace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button