Hausa Musics
MUSIC: Salim Smart ft. Hamisu Breaker – Musayar Kallo
Advertisment
Albishirin ku ma’abota sauraren wakokin hausa a yau nazo muku da sabuwa wakar Mawaka biyu salim smart da hamisu Breaker.
Wakar Musayar kallo waka ce wanda itace wakar farko ta hadakar mawakan biyu wanda kuma zaku gamsu da nishadantuwa da ita.
Musayar kallo akwai kalamai sosai a cikinta wanda jama’a zaku yaba da wannnan hadar da ankayi.
Advertisment