Masu Amfani Da Sunan Adam A Zango Sunyi Bayani
Masu Amfani Da Sunan Adam A Zango Suna Lalata Da Yan Mata Har Tshawon Shekaru 10, Sunyi Cikakken Bayanin Yadda Sukeyi Har Suyi Nasarar Yin Lalata Da Yaran Mutane Duk Da Sunan Adam A Zango.
Cikin Satin Nan Ne Dai Dubun Wasu Matasa Ta Cika, Inda A Kamasu Suna Amfani Da Kuma Lalata Da Yan Mata Da Sunan Sune Na Jikin Adam A Zango, Inda Da Akayi Bincike Sai Aka Gano Tun Shekaru 6 Zuwa Bakwai Dasu Gabata An Taba Kamasu Da Irin Wannan Laifin. Na Amfani Da Sunan Adam A Zangon.
Inda A Wancan Lokacin Bayan An Kamasu Sai Iyayensu Suyi Magiya Har Aka Sake Su, Daga Baya Kuma Daya Daga Cikinsu Ya Sake Dawowa Wannan HarKar. Zuwa Yanzun Dai Shi Wanda Ya Shahara Da Wannan Harkar Ta Zamba Cikin Aminci. Ya Shiga Hannu.
Ga Bidiyon Yadda Wata Budurwa Tayi Bayanin Yadda Suyi Lalata Da Ita Kuma Suyi Mata Duka, Tare Da Sace Mata Waya Da Kudadenta, Sannan Zakuji Bayani Daga Bakin Wadannan Matasa Masu Aikata Mungun Hali.
Ga bidiyon nan kasa
https://youtu.be/3lAEcmX2H4g