Uncategorized

CORONO VIRUS: Jarumar Finafinan Kudu, Tonto Dike Ta Sayi Kayan Abinci Ta Rabawa Musulmai Da Kiristoci Mabukata (kalli Hotuna)

Jarumar finafinan Kudu, Tonto Dike ita kadai ta sayi abinci na makuden kudi ta rabawa mabukatan musulmai da kiristoci.

Kalubalen ‘yan siyasar mu da masu arzikin cikin mu wadanda suka kasa bayar da tallafin su ga talakawa wanda zai wadace su, amman sun buge da rabawa talakawa kwanon shinkafa uku da Indomi guda biyu a arewacin Nijeriya.

Allah ya sa mu dace, ya kuma ba mu dukiyoyi masu albarka wadanda za mu taimaki kanmu, iyalin mu, addinin mu, da kuma ‘yan uwa talakawa marasa karfi.

Wadanda kadan ne daga cikin hotunan da munka kawo muku.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA