Labarai

Mai Tausayi zai iya zubda Hawaye akan zaluncin akaiwa Marainiya Sadiya

Marainiya sadiya marainiyar Allah wanda abun tsauyi ne irin yadda mahaifiyarta ta bar mata gado amma daginta sunzo sunyi kane kane da dukiyar yarinyar.
Marainiya sadiya wanda kuma Allah ya jarabceta da musakanci wanda yanzu haka uwa da ubanta sun mutum amma yan uwanta suna cutar da ita.
Wanda tabbas idan ka kalli bidiyon zaka tausaya mata da yi Mata addua idan kuma Allah ya hore maka ka taimakamata.
Allah yasa a dace amen ga bidiyon .

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button