Kannywood

Hotuna: Ankai Amarya Dakin Mijinta Aisha Aliyu Tsamiya

Advertisment

Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya an daura aurenta ranar Juma’a wanda ankayi a asirce wanda kowa yayi mamaki sosai.

To yau dai sababbin hotuna cikin sabuwar moto hul ta kai amarya wanda kuma tafi kwaliya mai matukar ban sha’awa.Hotuna: Ankai Amarya Dakin Mijinta Aisha Aliyu Tsamiya Hotuna: Ankai Amarya Dakin Mijinta Aisha Aliyu Tsamiya
Aisha Aliyu Tsamiya Amarya muna miki fatan alkhairi Allah ya bada zama lafiya amen.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button