Kannywood
Harka sabuwa ! Jarumi Nuhu Abdullahi zai angwance
Advertisment
To masha Allah mahmud cikin shirin labari na dai zai angwance kwanan nan ko yah laila da sumayya zasu oh.
Wanda kuma a cikin wanann shekara nw 4 ga watan disamba 2020 ne dai zai angwance.
Ga katin gayyata nan zaku gani.
Ku kasan ce da Hausaloaded domin kawo muku labarai da dumi duminsu.