Kannywood
Martanin Isma’il Afakallah Akan Fim Din Batsa
Wallahi sai mun hukunta mai wannan shiri - hukumar tace finafinai Isma'il Afakallah
Advertisment
A cikin zantar yace wannan an fitar da fim din ba bisa ƙa’ida ba wanda dole ne sai an dauki babban mataki akan wannan mutane.
Ga hirar tashi da gidan rediyo nayi ku saurara.
https://youtu.be/U9l_eykQa4A