Kannywood
Shagalin bikin tagwayen asali da su hamisu breakar, gwanja anka cashe
Wanda tabbas abun yayi sha’awa da zaku yaba sosai wanda muna musu fatan alkhairi Allah ya basu zama lafiya amen.
Ga kadan daga cikin bidiyon shagalin bikin.
Ga hotunan tagwayen asali da amarensu.