Labarai

[Sautin Murya] Malam yasake tona asirin gwamnati a zauna dani zan tona asirin yan ta’addan cikin gari

Advertisment

[Sautin Murya]  Malam yasake tona asirin gwamnati a zauna dani zan tona asirin yan ta'addan cikin gariSheikh Murtala Bello Asada Sokoto ya sake tonawa Gwamnatin jihar Zamfara asiri bayan ta saki wani babban ‘dan ta’adda Abubakar Kamarawa abokin Musa Kamarawa wanda yake kaiwa su Bello Turji takalma da kakin sojoji
Malam Murtala yayi tonon asirin maciya amanar tsaro na tsawon mintuna 23, na saka bidiyon a YouTube channel mai suna hausazone tv.
Malam ya kalubalanci Gwamnatin Sokoto da Zamfara cewa duk wani jami’in Gwamnati wanda ya haihu a cikin mahaifiyarsa ya kaishi kotu idan sharri yake musu
Muna rokon Allah Ya tsare Malam Murtala Bello, Allah Ya tonawa duk wani maciyin amana asiri, Allah Ka kwace mulki daga hannunsu.
Ga shi nan sai ku saurari cikin sautin murya.
https://youtu.be/aRApKsLg31I

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button