Kannywood

Abinda Ali nuhu yayiwa wata mai talla awara

Jarumi ABDUL SAHIR ya bada labarin yadda wani abokin sa ya yabi Sarki alinuhu wajen aikata alheri. “Ali Nuhu ya dauki kudin aikin sa kacokan ya bawa wata yarinya mai talla datayi barin awarar ta. Tun daga lokacin abokin nasa yace yake jinjinawa Ali Nuhu ga “mutumin kirki ne.

Jiya nake Hira da wani abokina sai yake cemin Abdul walh Ali Nuhu yatabayin wani Abu Wanda yatabani,nake tambayarshi mene yafaru? Sai yace watarana yaga wata yarinya Mai tallan awara tana kuka alamar tayi barin awararta. Saiga Ali Nuhu yafito Yana zuwa yaga yarinyar tanata sharbar kuka,Nan take yaje har inda yarinyar take yatsaya yake tambayarta shin mene yake faruwa dake? Saitace awaratace ta bare.saiyace to daina kuka kinji,ya dauki kudi masu kauri yace ga wannan rike nabaki duka kije Ammafa kidaina kuka. Bayan Ali Nuhu yashiga mota yatafi sai mutanan wajan sukace wannan kudinda Daya bawa wannan yarinyar fa yanzu yayi aikin wani voice over aka bashi kudin, ko Aljihu Bai saka kudinba ya dauka yabawa wannan yarinyar. Abokina yace shifa tundaga Nan ya sallamawa Ali Nuhu akan gaskiya Wannan mutumin kirkine.

Muna alfahari dakai matuka sir @realalinuhu this is the full definition of humanity.

#longlivetheking”.Abinda Ali nuhu yayiwa wata mai talla awara

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button