Kannywood

Sanarwa : Daga Aminu Saira Akan Fim din Labarina

Malam aminu saira ya fitar da sanarwa game da cigaban shirin labarina wanda ke zuwa duk sati ranar juma’a kenan.
Inda kuma yake sanya kadan daga cikin shirin a ranar labara inda jarumin yayi bayyani.
SANARWA! SANARWA! SANARWA!
Daga Kamfanin @sairamoviestv game da Shirin #LABARINA Series. Muna Baku Hakuri, Muna kuma Godiya gare ku Masoya???? Allah ya bar zumunci “
Ga cikakken jawabin nan daga bakinsa sai ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA