Kannywood

Kalli Zafaffan Hotunan Ado Gwanja Tare Da Matarsa A Wajen Bukin ‘Yarsu

Advertisment

Limamin matan Arewa inji wasu ,wasu kuma sunce masa limamin mata ne ba arewa ba kawai, shine ya fitar da sababbin hotunan wanda a yau kam sunyi barazana a shafin instagram.

Shine shafin Hausaloaded blog ya kawo muku farin cikinku shine namu, nishadantarda ku shine fatan mu a koda yaushe.

Allah ya basu zama lafiya amen.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button