Kannywood

Duk Wanda Ya Sake Cewa Gwamnatin Buhari TA Kishin Talakawa Ce Allah Ya Isa – Inji Fati Muhammad

Advertisment

An Sace sama da ‘YAN MATA 110 a DAPCHI amma sbd rashin imani irin na GWAMNATIN nan sun kwaso gwamnoni 22 da ‘yan majalisu da ministoci sun taho Kano Daurin Auren BAZAWARA..
.
Wai dama BAZAWARA guda daya tafi ‘YAN MATA 110 da aka sace a DAPCHI mahimmanci Kenan Ko dan ‘yar gidan Gwamna ce?
.
An kyale farilla an tafi aikata mustahabbi koda yake lissafi ne yafara kwacewa BABA

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button