Kannywood
Ina neman afuwa yan nigeria mawakin bakandamiya wakar buhari
Ibrhaim yala hayin bakin wanda yayi wakar yau nigeria riko sai mai gaskiya baba buhari kai muke so nigeria ya neme afuwar yan kasa da su yafe masa kuma ya shedawa alumma zaiyi wakoki da zasu warware kalaman da yayiwa buhari.
View this post on Instagram
Bayan wallafar mawakin ya fara rera wakar ban hakuri da zai fitar domin alumma su yafe masa akan kuskurenda ya aikata a baya.
Aiko kar ka fara domin aikata haka ba karamin kuskure ba ne domin har yanzu yan’ Nigeria muna tare da baba Buhari dubu bisa dubu duk da abun da magauta suke aiwatarwa a cikin mulkin na baba domin su bata mulki a idon Duniya to wallahi ta Allah ba ta ku ba. Allah ya kara ma baba Buhari lafiya sannan ya kawo muna zaman lafiya a kasarmu Nigeria ameen ya Hayyu ya Qayyum. #WESTANDWITHBUHARINOMATTERWHATHAPPEN.