Kannywood

Nura M Inuwa Yayi Kira Ga Masoyansa Akan Facebook

Advertisment

A yau ne Shahararren mawaki nura m inuwa ya fitar da wata muhimmiyar sanarwa ga masoyansa.
Ga jawabinsa
Masoya Na baki daya
Wannan page na facebook shine kadai page Dina, Duk wani page da ake amfani da Nura M Inuwa ba nawa bane.  Masoya Na kune abin alfahari na, abinda zai cutar daku shine abin gudu na. Kamar yadda kuka Saba nuna min soyayya nima haka bazan iya Gudun kuba, Naku Har Kullum Nura M Inuwa
.”
Ga asalin page din mawakin

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button