[Bidiyo] wani Matashi ya musulunta saboda kallon shirin Izzar so
Inda jarumin wallafa hoto tare da bidiyo na lokacin da wannan mutum ya karbi kalma shahada muna masa fatan alkhairi da zuwa musulunci .
“Masha Allah A Yaune Mukayi Babban Kamu A Musulunci Inda Wannan Bawan Allah Ya Shiga Musulunci Saboda Kallon IZZAR SO Da Yakeyi, Tun Daga Cross river, idom Ikon Local Government Cross River Yanzu Haka Dai Ya Karbi Musulunci, Kuma Yanzu Haka Sunansa Ya koma Umar Daga John, Munayi Masa Addu a Allah Yasa Ya shigo Addinin musulunci A Sa a Allah Yasa Ya Amfane Shi, Amin @ismaildaddy1 @mansoorsaddiq @nura_mustapha_waye @realalinuhu @falalu_a_dorayi @bakinzuwo_original @rabiu_theking_real @adam_m_adam_real @real_jamilu_roja”
View this post on Instagram
View this post on Instagram