Labarai

G-Fresh Ya Bayyana Abun Da Ya Faro Jawo Matsalar Auren Sa Da Sadiya Haruna

Advertisment

A cikin hirar hadiza Gabon da Al’ameen G-fresh ya bayyana irin ta yadda aurensu ya fara samun matsala.

G-fresh Al’ameen ya bayyana cewa duk mutum mai hankali da tunani dole yana da kishi bazaka yadda kana da aure ba, amma kaga matarka tana hulda da kawalai ba, kamar yadda naudu Tv na tattara bayanai.

“Mun taba yi tafiya wajen wani ganin ko fili ne kome nan take dan rungumo shi sai na soke kai da auren ta fah.

Akwai wani kawalin ta tun kafin muyi aure yana kwana a gidan bayan anyi aure ma yana kwana a cikin daga Karshe sai da ta fara nuna cewa yafi daraja a gurinta.”-inji G-fresh.

Ga bidiyo nan.

Ku cigaba da ziyarar hausaloaded.com zamu kawo muku cigaba wanann fira.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button