Kannywood
Bidiyo : An Sake Samun wani Cikin Fushi Ya Bayyana Soyayyarsa Ga Jaruma Rasheeda Bayan Ta Tursasawa na Farko Janyewa
Bayan jaruma rashida abdullahi mai sa’a bayan ta turassa wanda ya nufi yana sonta da aure da ya bar wannan magana sai gashi cikin fushi wani yayi bidiyo da nuna cewa yana sonta.
Wanda ya fadi sunansa da lambar wayarsa shi kuma muna jiran sako ko martani daga jarumar.
Ga bidiyon wannan matashin nan ku kalla.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Inda rabon kunci yasha mari Allah ya bada haquri bata magani