Addini

Sheikh Abdalla Gadon Kaya ya bayyana yadda wani Boka ya Musulinta akan sauraren wa’azinsa

Sheikh Abdalla Gadon Kaya ya bayyana yadda wani Boka ya Musulinta akan sauraren wa'azinsaA wani faifai bidiyo da muka samu a yanzu wanda Tashar “Kundin shahara” dake kan manhajar Youtube ta wallafa mun sami labarin cewa, wani Boka ya Musulinta a hannun Sheikh Abdalla Gadon kaya.
A cikin bidiyon zaku yadda Malamin yake bayani akan yadda Bokan ya Musuli ta har ma Bokan yake cewa yaji wa’azi da kuma karatu sosai.
Malamin dai yayi bayani sosai akan yadda wannan Boka yaje wajan sa domin ya Musulin ta, domin kuji cikekken bayani daga bakin Malamin zaku iya kallon bidiyon dake kasa
Ga videon nan ku saurara kuji.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button