Hausa Musics

[MUSIC] Isah Ayagi – Na Kamu

Advertisment

Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “Na kamu”inda zakuji yadda labarin ya kaya tsakanin mawakin da Dare Daya.
Isah Ayagi yayi wakar Na kamu a wanann shekara ta 2021 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar Na Kamu tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.

 

DOWNLOAD MP3

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button