Hausa Musics
MUSIC : Auta Mg Boy -So A Zuciya
Advertisment
Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Auta Mg Boy mai Mg Record ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken farkon kauna album.
A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘So A zuciya ‘ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2021.
Auta Mg Boy mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘So A zuciya ‘ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.
Advertisment