Hausa Series Fim

Karin bayyani akan Izzar so Episode 70

Wannan sanarwa ce da Umar Hashim yayi bayyani akan kashi na 70 Episode, 70 kenan a turance wanda ake saki duk sati ranar Lahadi kenan da misalin karfe 8 na dare.
To wannan rana an samu tangarda har anka fitar da sanarwa sai karfe goma na dare 10:00pm to amma kuma ba’a nan gizo ke sakar ba.
To sai yanzu majiyarmu ta samu labari daga umar Hashim wato lawal Ahmad yana mai cewa.

Munsamu Matsalar Na ura Gurin Dora Muku IZZAR SO Episode 70 Amma Nan Da Dan Wani Lokaci Zamu Sako Muku Shi Insha Allah A Tasharmu Ta BAKORI TV Mungode”Karin bayyani akan Izzar so Episode 70

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button