Hausa Series Fim
Kalli LABARINA Season 3 Episode 13 ORG – Saira Movies Tv
Advertisment
Labarina shirine da ya samu jagorantar manya manyan jaruman masana’antar kannywood wanda hada da Nuhu abdullahi, nafisa abdullahi, maryam wazeery, teema yola,sarkin waka Rabiu Rikadawa, Abdallah amdaz da dai sauran.
Wanda ya samu shahararun masu bada labari da tsarawa da rubutawa da umurni a cikinsa.
muna jin dadin wannan shirin domin yana qauatar damu sosai