Kannywood
Hadiza Gabon Tayi Martani Kan Matashi Da yayi Ikirarin Yafisonta da Miliyan Goma
Advertisment
Da Alamu Kwalliya Zata Biya Kudin Sabulu
Matashin Nan Mai Suna Mai Kalamai, Wadda Ya Furta Cewa, Da’a Bashi Naira Miliyan 10 Gwanda Auren Jarumar Fina Finan Hausa Hadiza Aliyu Gabon.
Daga Bisani Dai Matashin Ya Samu Martani Daga Bakin Jarumar Mai Dauke Da Alamar Soyayya.
Masu Karatu Wane Fata Zaku Musu?
Yaiwa kansa ni gara miliyan daya da ita