Labarai
[Bidiyo] Daga garin bagwai inda ruwa yayi hatsari ya nutse da jama’ar har da Dalibai Sama da 40
Advertisment
Kai tsaye daga Garin Badau…. Kasar Bagwai inda aka sallaci wadansu gawarwakin Daliban Islamiyyar da aka lalubo acikin tekun,
Majiya Mai tushe tace,
Dalibai Ashirin da Bakwai aka samu matattu, an nufi asibiti da Dalibai Goma domin ceto rayuwarsu, yayinda ake cigaba da lalubar sauran a babban Tafkin.
Hukumomi daga ko Ina suna tururuwa zuwa Garin domin jajantawa.
Muna Rokon Allah Daya karbi shahadarsu, wadanda suka rage Allah ya basu lafiya. rahoto daga Abdullahi Sada Abdullahi.
Ga cikakkaken bayyani a cikin bidiyo