Kannywood
Kanwar Ummi Zee Zee Hasina Dan Chana Tayi Martani Akan sanarwa Mutuwar Yayarta
A yau ne muna samu karo da wannan labari inda hasina dan chana wanalda take kanwar ga jaruma cewa sam wannan ba gaskiya bane.
Inda tayi martani a cikin inda kowa ke bayyana ra’ayinsa akan fustin din mutum.
Wanda ga dai abubuwan da ita kanwarta hasina ke fadi a cikin comment.
“Ta rasu shine duk family ta ba wanda ya sani uwar rubutu ko in kika bari ta mutu a gidan ki kuwa kema kina cikin wani hali u should better stop doing all this”
Ta kara da cewa
“Subhanallah ALLAH ya kyauta wacece khairat dani ban santa ku daina irin wannan is very very wrong dagawa musulmi hankali”
Daga karshe tana mai cewa..
“Kuna wasa da ALLAH da ikon sa yayi kyau in ke kawar kirki ce ki bata shawaran kirki”
[email protected]