Addini

[bidiyo] Raddi ga masu murnar mutuwar Mlm Mas’ud hotoro, Daya daga malaman da sukai mukabala da Abduljabbar

Advertisment

Mun samu labarin rayuwar daya daga cikin mutum hudun da suka yi muqabala da Abduljabbar Nasiru kabara wato Malam Mas’yd hotoro wanda ya kasance tsohon da libin Abdujábbar din ne mun samu labarin malamin yayi hatsarin mota a kan hanyar Kaduna zuwa Zariya.
Saidai wani abin al’ajabin yayin da ake alhinin rasuwar malamin su kuwa wasu daga daliban abduljabbar suna wallafa kalamai na ga irintanan da ke nuna jayyarsa da malaminda yayi da son ganin an kashe shi malamin nasu bai mutu ba shi ya mutu da sauran zantuttuka dake nuna kamar mutuwartashi wata nasara ce a gare su.
Daya daga cikin malaman da sukayi mukabalar
Sheikh Kabir Bashir kofar wambai wanda ake wa lakabida hayaki fidda na kogo ya yi martani ga daliban abduljabbar Ina ya a Wani rubutu da ya kwafo daga dan’uwa Awaisu Al’arabi fagge inda ya wallafa a shafin sa da ke cewa.
Ga cikakken bayyani nan a cikin bidiyo

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button