Addini
Bidiyo : Daga Karshe cikin fushi Sheikh Abdallah G/kaya Yayi Martani Mai zafi Kan Yaranda Anka sace A kano
Advertisment
Wannan abin haushi da bakin ciki ne a samu yara yan ƙanana masu shekaru da basu wuce sheka takwas ba a chanza musu Addini.
Wannan shine babban abin bakin ciki wanda Musulmi zasuyi Allah wadai da irin wannan aika-aikarda ankayiwa yan uwanmu musulmi.
Ga dai Bidiyon nan kasa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com