Labarai

Wata Yarinya Ta Turawa Mahaifinta Sako Mai Matukar ban Mamaki

Wata Yarinya Ta Turawa Mahaifinta Sako Mai Matukar ban Mamaki
wata yarinya ce ta aikawa da mahaifinta sako kamar haka:
Assalamu Alaikum Abba ya office Allah ya taimaka ya dafa maka yayi jagora, dama Abba shawara ce dani sau 2 ina yin jamb ba naci yanzu ana Shirin in sake ta 3, Baki nayi ba a maimakon haka me zai hana abawa Abdul dama tunda ya shirya inyaso nayi can, kamar yadda Walida Aminu da Surayya Jafar suke duk suna karatu
Taci gaba dacewa Nafara sanarwa da Aunty Aysha tace ba ruwanta, Umma Kuma ta falfaleni da fada, yaya Kuma ya zazzageni, Abba Allah yasa zaka fahimceni ka dubeni da idon basira.
Wannan yarinya tabbas tayi tunani mai kyau, Kuma tayi abinda ya dace, da Alama dai gidan nasu irin ‘yan Boko akida dinnan ne, to amma Allah yasa mahaifin nata ya fahimceta kamar yadda ta ambata.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button