Hausa Hip Hop
[MUSIC] : Dj Ab – Ina Da
Advertisment
Download mp3 dj ab – Ina Da song
Ina ma’abota sauraren wakokin Dj Ab a yau munzo muku da album dinsa mai suna “Supa” wanda ya fitar a yau din nan itama ‘Ina Da’ na daga ciki
Wakar “Ina Da ” tana daga cikin sabon kudin album din Dj Ab wanda zakuji dadin wakokin nasa sosai.
Supa ep/album ya samu aiki sosai da mawakin yayi kokari wajen farantawa masoyansa rai da nishadi.
Kuyi na iya sauraren wakar kafin ku saukar a akan wayoyinku.