Hausa Hip Hop

[MUSIC] : Dj Ab – Kudi

[MUSIC] : Dj Ab - Kudi
Download mp3- Dj Ab – Kudi song
Ina ma’abota sauraren wakokin Dj Ab a yau munzo muku da album dinsa mai suna “Supa” wanda ya fitar a yau din nan itama ‘kudi na daga ciki
Wakar “kudi ” tana daga cikin sabon kudin album din Dj Ab wanda zakuji dadin wakokin nasa sosai.
Supa ep/album ya samu aiki sosai da mawakin yayi kokari wajen farantawa masoyansa rai da nishadi.
Kuyi na iya sauraren wakar kafin ku saukar a akan wayoyinku.

DOWNLOAD Mp3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button