Hausa Hip Hop
MUSIC : Lsvee – How Market ft Dj Ab


A yau muzo muku da sabuwa waka Lsvee Mamas boy da sabuwa waka mai taken ‘how Market’
Lsvee Mamas boy mawakin arewa hip hop shima ya iya waka sosai wanda zaku ji yadda anka kashe beat.


Lsvee da dj ab sun kashe beat a wannan waka sai ku saurara kuji.