Kannywood
[Bidiyo] Dalilin Da Yasa Nake Rashin Mutunci – Baba Dan Audu Labarina
Advertisment
Inda Baba Dan Audu Ya Fito Yayi Cikakken Bayani Da Karin Haske Bayan Da Mutane Su Tasoshi A Gaba.
Baba dan audu yace wato duk wanda ya tsinci kansa a cikin halin da baba dan audu ya tsinnci kansa zai iya fashi da makami amma da yasa baba dan audu yana da imani baiyi wannan ba sai dai zamba cikin aminci.
Ga Ciakken Bidiyon Hirar Da Akayi Dashi Anan.