Kannywood

VIDEO : Yanzu Nafisa Abdullahi Ta kama Babban Dan Daudu Mai Yaudarar mutane da Sunanta

Advertisment

A yau din nan mun samu labarin cewa wani dan daudu mai suna yakubu Daga jos yana amfani da wasu numbobin waya da yake cewa mutane nafisa abdullahi ce kuma ya iya muryata yana karba kudi daga hannun jama’a da alkawalin aure da sunan Nafisa.
Ga numbobin da wannan guy ke amfani da su da ta fitar

Amma alhamdulillahi mun samu tabbacin hakan inda tayi bayyani dala dala akan wannan mutum a cikin wannan biyo da muka kawo muku.
Ku danna kan wannan hoto domin jin bayyani daga jarumar
  
      

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button