Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One ~ kasata
Wannan wata sabuwa waka ce wanda Abdul d one ya rera aka yadda irin abubuwan rashin tsaro kashe kashe da ake yiwa talakawa yayi wannan waka.
Wanda zakuji baiji dadin abubuwan da ke faruwa ba shiyasa ya rera wannan waka.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




