Politics Musics
MUSIC : Sabuwa Waka Nazir M Ahmad x Ali Jita xNazifi Asnanic – Sabuwa Kasa Nigeria
Advertisment
Wannan wata waka ce wanda gwarazan mawaka Nazir M Ahmad ,Ali Jita, Da Nazifi Asnanic nayi akan kasa nigeria da iri abubuwan alkhairi da muke da su a kasar nan da kuma nuna cewa kasar kasace wanda ba ayi mana gorin komai domin kuwa muna da abubuwa da dama a kasar nan wanda idan kunka saurari wakar zaku ji daya bayan daya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




me yassa fejin Ku baya download ne dan Allah