Politics Musics

MUSIC : Sabuwar Wakar Sadik Zazzabi -Kwankwaso Canji Muke So A Kano

Advertisment

Canji Mukeso A Kano

Shahararran mawaki sadik Zazzabi Ya Tarwatsa Ganduje da magoya bayan gwamna gandujen Da kalaman Habaici Acikin Sabuwar wakarsa Mai Taken Canji mukeso A Kano

Wasu Naganin wannan Wakar Amatsayin Raddi ga Mawaki Rarara makon Daya Gabatane Dai Mawaki Dauda Kahutu Rarara Ya Ragargaji Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata rabiu Musa Kwankwaso a cikin Wakarsa mai taken Magadi Ya Furgita Yaki Zuwa….

Ya Kuke Ganin Zata Kaya Tsakanin Rarara Da Sadiq Zazzabi??

Latsa wannan link domin saukar da wannan wakar a wayoyinku

Download music here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button