Hausa Musics

MUSIC : Auta Mg Boy – Ciwon Zuciya

MUSIC : Auta Mg Boy - Ciwon Zuciya
Auta Mg Boy

Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Auta Mg Boy mai Mg Record ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken farkon kauna album.
A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘Ciwo zuciya ‘ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2021.
Auta Mg Boy mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘Ciwo zuciya ‘ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA