Kannywood
A Yau Ne Ali Nuhu Ya Baiwa Teema Makamashi Sarautar ‘Jakadiyar FKD’ Kalli Hotuna
Advertisment
A yau ne ankayi bukin kaddamar da teema makamashi a matsayin jakadiyar kamfanin fkd karkashin babban jarumi kuma daracta na harka shirya fina finan Hausa.
Muna taya ta Allah ya taya riko ga godiya ta kamar haka:-
“ina Al fahari dakai babana Allah yabar kauna Allah yabiyaka Allah yakara daga darajar kamfaninmu FKD Ya AALLAH YA ALLAH ?? Kukan dadi nakegi @realalinuhu @ali_nuhu_fans_club @ali_nuhu_fans_page @kannywoodcelebrities @kannywoodexclusive @malam_dila @hausa_film_stars_pictures”
Daga shafinta na instagram.
Ga hotunan bukin kamar haka
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com