Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Hadiza Gabon A America Waje Shakatawa
Jaruma Hadiza Aliyu Wanda anka fi sani da Hadiza Gabon wanda Gabon sunan kasar su ce inda tana can America.
Tun bayan wata chakwakiya da ta faru tsakaninta da abokin sana’arta auwal isah west har ta sanya anka kamashi to shine ta fice zuwa kasar new York USA wajen wayon shakatawa.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.