Kannywood
Bidiyon Wakar Batsa Na Safara’u Ya jawo Cece Ku Ce
Advertisment
Tshohuwar Safara’u Ta Kwana Casa’in Ta Saki Wani Bidiyon Wakar Batsa Inda Hakan Ya Jawo Cece Ku Ce Da Allah Wadai. Safara’u Dai Tana Daya Daga Cikin Jarumai Da Mummunar Abu Ya Auku Dasu, Inda Aka Taba Sake Bidiyon Tsiraicinta A Duniya.
Daga Bayane Sai Aka Canja Ta A Cikin Shirin Na Kwana Casa’in, Inda Ake Zargin Kamar Wannan Bidiyon Tsiraicin Nata Ne Yasa Aka Sallameta A Cikin Shirin Na Kwana Casa’in.
Wannan Wakar Sunyita Ne Da Matashin Mawakin Nan Mai Suna 442, Sai Dai Dama Shi Wannan Mawakin Ya Saba Sakin Wakoki Ire Iren Wadannan Na Batsa, Ga Dai Bidiyon Munkawo Muku Yadda Take Waka Da Rawar Rashin Mutunci.
Sources: Hausamini