Kannywood
Bidiyo: zaharadden sani Yayi Magana Akan Masifar da ke faruwa na daure mutane a gida ba kulawa
Advertisment
Duk mai bibiyar kafafafen sada zumunta ko sauraren labarai yanzu yasan wannan masifa itace abubuwan da ke faruwa a yankin arewa wanda abun yayi muni matuka.
Shine yayi bayyani mai gamsarwa Wanda yana da kyau mutane su saurare shi.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


