Uncategorized
Jaruma Halima Abubakar Tace Yan Fim Sunyi Yawa A Nigeria
Advertisment
Halima Abubakar ta ce ‘yan fim a Najeriya sun yi yawa.
Jarumar ta bayyana hakan ne a shafinta na Instagram.
Kamar yadda LB na ruwaito ta kara da cewa ba ta san kashi 80% na ’yan fim a Najeriya ba…
Halima Abubakar fitacciyar jaruma ce a masana’antar shirya fina finai a kudanci Nigeria itace ta bayyana haka tabbas ko nan arewacin Nigeriya idan ka lura da kyau zakaga ba mazan ba, ba matan ba.
Advertisment