Uncategorized

Ma’aurata: Abubuwan Da Zaka Hada Domin Samun Gamsarwa Lokacin Jima’i (Sex)

Advertisment

AYA,  KWAKWA, DABINO, ZUMA DA KANUFARI.

Ya Dan uwa me fama da Matsalar karancin ruwan kwayar halitta ta Sifam, kadaure kayi wannan hadin kana sha akalla sau biyu arana, 

Kabadasu kanika a blunder,  ataceshi,  amma kar ruwa.
Sharadi

Karkasa Sugar,  idan kana da hali kanemi zuma , adaka maka Kanufari kazuba aciki Insha Allah Zaadace.

Dan Allah Yan uwa muyi Sharin Dan Sauran Al ummar musulmai su Amfana.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button