Yadda Zaka Hada Maganin Karin Girman Azzakari Cikin Sauki
Dukda kamar yadda nake fada shi girma tsawo ba shine yake sa ka iya gamsar da mace ba,hasali ma mata sunfi son mai kauri fiye da wanda yake da tsawo,amma koma yaya ne sai ka nemi:
1. Albasa.
2. Tafarnuwa
3. Zuma.
Da farko zaka samo Albasa guda madaidaiciya zaka yanka biyu zaka wanke,zaa samu Tafarnuwa yayan guda 7 a bare ta a yayyanka kanana a hada da Albasa din a zuba ruwa rabin kofi a markada.
Sannan a zuba zuma chokali 10 a ciki a aje a Fridge zaka kasa 4 kasha kashi 1 safe kashi daya yamma,sauran washe gari shima kasha,idan ya kare ka sake hada wani har sati 3 zuwa wata 1.
Idan kana da fridge zaka iya hadawa da yawa ka aje ka rika sha.
Allah yasa mu dace.