Hausa Series Fim
Tallar LABARINA Zango Na Hudu | ORL HD Video
Wanda bakin inda ta yar da mari ga presido nan zango na ukku kashi na sha ukku ne karshen labarina zango na ukku.
To kuma tayi alkawalin zata kai Mahmoud wajen sarkin waka Nazir M Ahmad domin cika burin Mahmoud na zama shahararren mawaki kamar yadda Laila taso ta mayar da Mahmoud sai anka samu matsala.
To amma hausawa ba’a nan gizo ke saka kuma anji kawarta na cewa ashe ba sumayya ce babbar makiyar Mahmoud ba zuciyarta ce.
Komi dai a nan sai ku shiga domin kallon wannan tallar shirin kafin 8 ga watan oktoba mai zuwa.